Rasha

21 GA MARIS, 2017

Shaidun Jehobah Sun Dauki Mataki don Barazanar Yi Musu Takunkumi a Rasha

Burga domin hana su yin ibadarsu a Rasha, Shaidun Jehobah fadin duniya na goyon bayan ‘yan’uwansu a Rasha ta wurin kamfen na rubuta wasiku duniya baki ɗaya. An ba da matakai ga wadanda suke da niya.

26 GA YUNI, 2017

Ma’aikatan Gwamnatin Rasha Sun Yaba wa Shaidu Har da Wani Dan Denmark da Ke kurkuku don Taimakawa Wajen Tsabtace Mahalli

Ma’aikatan gwamnatin birnin Oryol da ke Rasha sun yaba wa Shaidun Jehobah har da wani dan Denmark da ke kurkuku don taimakawa wajen tsabtace mahalli. Dennis Christensen yana cikin rukunin, wanda aka kama shi sa’ad da yake halartar taron ibadarsa.

21 GA YUNI, 2017

Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari A Wurin Taron Shaidun Jehobah

A ranar 25 ga Mayu 2017, ‘yan sanda dauke da makamai tare da Federal Security Service (FSB) sun kai hari a wurin taron Shaidun Jehobah a Oryol, Rasha.