Koma ka ga abin da ke ciki

Dakin Watsa Labarai Don Masu Ba da Rahoto

Shaidun Jehobah Suna Gayyatar Mutane Su Halarci Taron Tuna da Mutuwar Yesu

Shaidun Jehobah suna gayyatar mutane su halarci taron tuna da mutuwar yesu da za a yi a ranar 23 ga Maris, 2016.

Shaidun Jehobah Suna Gayyatar Mutane Su Halarci Taron Tuna da Mutuwar Yesu

Shaidun Jehobah suna gayyatar mutane su halarci taron tuna da mutuwar yesu da za a yi a ranar 23 ga Maris, 2016.

RASHA

Shaidun Jehobah Sun Dauki Mataki don Barazanar Yi Musu Takunkumi a Rasha

Burga domin hana su yin ibadarsu a Rasha, Shaidun Jehobah fadin duniya na goyon bayan ‘yan’uwansu a Rasha ta wurin kamfen na rubuta wasiku duniya baki ɗaya. An ba da matakai ga wadanda suke da niya.

RASHA

Ma’aikatan Gwamnatin Rasha Sun Yaba wa Shaidu Har da Wani Dan Denmark da Ke kurkuku don Taimakawa Wajen Tsabtace Mahalli

Ma’aikatan gwamnatin birnin Oryol da ke Rasha sun yaba wa Shaidun Jehobah har da wani dan Denmark da ke kurkuku don taimakawa wajen tsabtace mahalli. Dennis Christensen yana cikin rukunin, wanda aka kama shi sa’ad da yake halartar taron ibadarsa.

RASHA

Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari A Wurin Taron Shaidun Jehobah

A ranar 25 ga Mayu 2017, ‘yan sanda dauke da makamai tare da Federal Security Service (FSB) sun kai hari a wurin taron Shaidun Jehobah a Oryol, Rasha.

RASHA

Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari a Wurin Taron Shaidun Jehobah

An nuna wasu ’yan sanda dauke da makamai tare da hukumar FSB a wani bidiyo a telibijin na Rasha yayinda suka kai wa Shaidun Jehobah hari a wurin taronsu a Oryol, Rasha.

MALAWI

Yaran Shaidun Jehobah Biyu da Aka Kore Su Daga Makaranta Don Imaninsu, Sun Koma Makaranta

An kori yaran don sun ki rera waƙar taken kasa a makaranta. Hukumar makarantar ta yarda su koma makaranta.

RASHA

Shugaban Rasha Ya Ba da Lambar Yabo ga Shaidun Jehobah

Shugaban Rasha ya ba wasu Shaidun Jehobah masu suna Valeriy da Tatiana Novik da ke zama a Karelia lambar yabo da ake ce da shi “Parental Glory” a lokacin wani biki a Kremlin,

RASHA

An Kama Wani Mashaidi Dan Denmark a Rasha Sa’ad da ’Yan Sanda Suka Kai Hari a Wajen Ibada

Shaidun Jehobah a Rasha na shan azabar wariyar addini a wurin gwamnatin Rasha da kuma ’yan ta’adda.

AMIRKA

Mutane da Yawa Suna Son Zuwa Sabuwar Hedkwatar Shaidun Jehobah

Bayani game da abubuwan da suka faru ya kunshi yawan mutane da suka halarci bikin fiye da wanda aka yi makon da ya shige da kuma kalaman da makwabtan suka yi game da ginin da aka kammala.

AMIRKA

An Gayyaci Mutane Zuwa Sabon Ofishinmu a Warwick: Ganawa da William Hoppe

‘Ko’ina ya yi tsab kuma yin aiki a Warwick shi ne aikin da na taba yi da ba hadari.’