Mene ne ya sa Samson ya zama daya daga cikin maza mafi karfi da suka taba rayuwa? Ka karanta labarin cikin hotuna daga dandalin jw.org/ha ko kuma ka gurza wannan takardar PDF.