Ta yaya halin Sama’ila ya yi dabam duk da yake mutanen da suke zama tare ba sa daraja Allah? Ka karanta labarin cikin hotuna a intane ko kuma ka gurza daga PDF.