Wani yaro mai suna Dauda ya kashe wani katon mutum domin ya dogara ga Jehobah. Ka karanta labarin cikin hotuna a intane ko kuma ka gurza daga PDF.