An rubuta waɗannan labarai na Littafi Mai Tsarki da sauƙi don iyaye su koya wa yaransu darussa masu kyau na Littafi Mai Tsarki. An shirya su ne don iyaye su karanta tare da yaransu.