JJehobah ya yi mana tanadin abubuwan da za su taimaka mana mu rika wa’azi. Wadanne abubuwa ne za ku iya yin amfani da su? Bari mu gani.