Yesu ya nuna mana yadda za mu nuna wa iyalanmu da kuma makwabtanmu kauna. Bari mu ga yadda ya yi.