Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ka Taimaki Kaleb Ya Tsabtace Wuri!

Ka sauko da wannan aikin, kuma ka taimaka wa Kaleb ya nemi kayan wasansa guda biyar. Kaleb yana son ya saurari mahaifiyarsa ta wurin tsabtace wuri.

 

Ka Duba

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Ka Kasance da Tsabta

Jehobah ya tsara abubuwa bisa ka’ida. Ka koyi yadda kai ma za ka kasance da tsari da kuma tsabta!