Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ka Shirya Jakar Fita Wa’azi!

Ka sauko da wannan aikin, ka kalli bidiyon nan “Mu je wa’azi,” sa’an nan ka shirya jakar fita wa’azi.

 

Ka Duba

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Zo Mu Je Wa’azi

Safiya ta shirya fita wa’azi kuwa? Ka kalli bidiyon, kuma kai ma za ka iya yin shiri tare da ita.