Koma ka ga abin da ke ciki

Bidiyon da Suka Motsa Zukatan Yara

Bidiyon da Suka Motsa Zukatan Yara

Shaidun Jehobah sun yi bidiyon katun da dama don su taimaka wa yara su bi ka’idodin da ke Littafi Mai Tsarki. Yaya ake yin bidiyon nan, kuma ya kananan yara suka ji game da bidiyon? Ka kalla ka gani.