Koma ka ga abin da ke ciki

Darasi na 9: ‘Jehobah . . . Ya Halicci Dukan Abu’

Darasi na 9: ‘Jehobah . . . Ya Halicci Dukan Abu’

Ka bi Kaleb yayin da yake kalli abubuwan da Jehobah ya halitta!

Ka Duba

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH—AIKI

Jehobah Ya Halicci Dabbobi!

Ka sauko da wannan shafin kuma ka kalli bidiyon nan “Jehobah . . . Ne Ya Halicci Kome” don ka san dabbobin da aka fara halitta.