Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

DARUSSA NA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Darussa na na Littafi Mai Tsarki

Jirgin Nuhu

An shirya waɗannan darussan Littafi Mai Tsarki domin yara daga shekara 3 zuwa ƙasa. Ku sauko da wannan darasin don ku karanta da ɗanku.

Kari Daga Wannan Jerin

Ibraniyawa Uku

Ka taimaka wa yaronka ya fahimci dalilin da ya sa Shadrach da Meshach da kuma Abednego suka ki bauta wa gunkin da sarkin ya kera.

Jaririn Nan Yesu

Ku koya wa yaranku kanana game da haihuwar Yesu.

Lokacin Wasa ko Lokacin Shiru

Wannan wakar za ta taimaka muku ku koya wa yaranku kanana cewa Majami’ar Mulki ba wurin guje-guje ko kuma wasa ba ne.