An shirya waɗannan darussan Littafi Mai Tsarki domin yara daga shekara 3 zuwa ƙasa. Ku sauko da wannan darasin don ku karanta shi da ɗanku.