Ka karanta yadda Jehobah ya amsa addu’ar Gidiyon da ya gaya masa cewa ya na so ya taimaka masa.