Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Aiki na Hoto

An Sayar da Yusufu Ya Zama Bawa

Ka sauko da wannan shafi da ake masa kala kuma ku nemi abin da ba daidai ba cikin labarin Littafi Mai Tsarki.

Kari Daga Wannan Jerin

Jehobah Ya Ba Samson Ruhu Mai Tsarki

Wannan aikin zai taimaka wa yara masu shekaru 3 zuwa 6 su koya game da Samson da kuma karfinsa.

Dauda Yana Son Sunan Allah

Ku taimaka wa yaranku su koyi ma’anar sunan Allah.

Wane ne Ya Zabi Ya Bauta wa Jehobah?

Wannan aikin zai taimaka wa yara daga shekara 6 zuwa 8 su san labaran wasu bayin Allah a cikin Littafi Mai Tsarki.