Koma ka ga abin da ke ciki

LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Rahab

Ka sauko da wannan labarin wani daga Littafi Mai Tsarki kuma ka koya game da Rahab, wadda ta boye ’yan leken Isra’ila guda biyu. Ka gurza, yanke, ninka shi biyu, kuma ka adana.