Ka sauko da wannan katin labarin wani daga Littafi Mai Tsarki, kuma ka koya game da Fotifar, wani mutum a kasar Masar da ya sayi Yusufu a matsayin bawa. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.