Koma ka ga abin da ke ciki

LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI

maryamu (’yar’uwar musa)

Ka sauko da wannan labarin wani daga Littafi Mai Tsarki don ka koya game da Maryamu, yayar Musa da Haruna. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.