Ka sauko da labarin nan na Littafi Mai Tsarkikuma ka koya game da Joshuwa. Ka yanka, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.