Ka sauko da labarin nan daga Littafi Mai Tsarki kuma ku koya game da Jonathan. Ka yanka, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.