Ka sauko da wannan katin labarin wani daga Littafi Mai Tsarki, kuma ka koya game da dan’uwan Yakubu, wato Isuwa. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu, kuma ka adana.