Ka sauko da labarin nan na Littafi Mai Tsarki kuma ka koya game da Irmiya. Ka yanka, ninka shi biyu, kuma ka adana.