Ka sauko da wannan labarin don ka koya game da Gidiyon, shi wani Ba’isra’ili ne mai sanin yakamata wanda daga baya ya zama soja mai gaba gadi. Ka gurza, ka yanke, ka ninka biyu, kuma ka adana.