Ka sauko da wannan labarin wani daga Littafi Mai Tsarki, ka koya kuma game da Fir’aunar Masar wanda don taurin kansa ya ki ya saurari Jehobah. Ka gurza, ka yanke, ka ninka shi biyu kuma ka adana.