Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

AYYUKA DON NAZARI NA YARA

Ayyuka na Nazari

Labaran Mutane a Cikin Littafi Mai Tsarki Kamar Yusufu

Ka sauko da wannan aiki na nazari ka ga ko za ku iya kirga kamanin da ke tsakanin Yusuf da kuma wasu mutane biyar da Littafi Mai Tsarki ya yi zancensu.

 

Kari Daga Wannan Jerin

Ruhu Mai Tsarki Yana Ba da ’Ya’ya Masu Kyau

Wannan aikin yana taimaka wa yara masu shekaru 8 da 12 su koya halayen da ke cikin ’ya’yan ruhu.

Ka Rera Wakar Gaba Gadi

Ka koyi waka game da yin karfin zuciya, sai ka rera ta tare da iyalinka.

Wa Za Ka Iya Karfafawa?

Wannan aikin zai taimaka wa yara tsakanin shekara 8 da 12 su nemi yadda za su karfafa wasu.