Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

AYYUKA DON NAZARI

Karfafa daga ’Yan’uwanmu Maza da Mata

Ka lura da yadda wadanda kuke iyali daya da kuma ’yan’uwa a ikilisiya za su iya karfafa ka.

Kari Daga Wannan Jerin

Ruhu Mai Tsarki Yana Ba da ’Ya’ya Masu Kyau

Wannan aikin yana taimaka wa yara masu shekaru 8 da 12 su koya halayen da ke cikin ’ya’yan ruhu.

Ka Rera Wakar Gaba Gadi

Ka koyi waka game da yin karfin zuciya, sai ka rera ta tare da iyalinka.

Wa Za Ka Iya Karfafawa?

Wannan aikin zai taimaka wa yara tsakanin shekara 8 da 12 su nemi yadda za su karfafa wasu.