Ka sauko da wadannan katin, kuma ka yi kokari ka hada abubuwa da aka kwatanta a sashen taimako da wadanda aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki daga Joshua sura 2 zuwa 7.