Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

AYYUKA DON BAUTA TA IYALI

AYYUKA DON IBADA TA IYALI

Allah Ya Aiki Musa Zuwa Masar

FITOWA 3-12

Umurni ga Iyaye: Ku yi amfani da waɗannan hotunan wajen yin nazarin Littafi Mai Tsarki tare a matsayin iyali.

Kari Daga Wannan Jerin

Yadda Ruhu Mai Tsarki Yake Taimaka Mana Mu Bauta wa Jehobah

Ku yi amfani da wannan don ku taimaki yaranku su koya yadda Jehobah yake ba mu ruhunsa mai tsarki.

Yin Karfin Hali

Ku koya wa yaranku abin da yake sa mutum ya yi karfin hali.

Yanke Shawarar Bauta wa Jehobah

Wannan takardar za ta taimaka maka ka koya wa yaranka yadda za su bauta wa Jehobah da farin ciki.