A bidiyon nan Sun Dauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci an ba da labarin yadda William Tyndale ya fassara Sabon Alkawari zuwa Turanci.