Koma ka ga abin da ke ciki

Littafi Mai Tsarki Ya Yi Daidai a Batun Tarihi?

Kasashen da ke Littafi Mai Tsarki

Ka Sani?—Yuli 2015

An ambata a cikin Littafi Mai Tsarki cewa akwai daji a wasu wurare a Kasar Alkawari. Idan aka yi la’akari da yanayin kasar a yau, za a iya ce ta kasance da daji a dā kuwa?

Mutanen da ke Littafi Mai Tsarki

Littafi Mai Tsarki Yana Ɗauke da Labarin Rayuwan Yesu Daidai Yadda Ya Ke Kuwa?

Ka bincika game da labaran Lingila da kuma tsofaffin rubutun littattafai.

Wani Karin Tabbaci

Watakila ba ka san Tattenai ba, amma abubuwan da ʼyan tone-tone suka gano sun ba mu karin tabbaci.

Sunan wani da ya bayyana a littafi mai tsarki a tulu na dā

A shekara ta 2012 an tono wani tulun da ya farfashe da ya yi shekaru 3,000 kuma hakan ya sa masana sun soma bincike. Me ya sa tulun yake da tamani?

Ka Sani?​—Fabrairu 2020

Ta yaya masu tone-tonen kasa suka tabbatar da cewa Belshazzar sarkin Babila ne?

Ka Sani?​—Maris 2020

Ban da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce, mene ne kuma ya nuna cewa a dā, Isra’ilawa bayi ne a Masar?

Ka Sani?​​—⁠Na 1 2016

Me ya sa Yusufu ya yi aski kafin ya je gaban Fir’auna? Littafin Mai Tsarki ya ce mahaifin Timotawus Baheleni ne. Shin hakan yana nufin cewa shi ɗan kasar Helas ne?

Abubuwan da Suka Faru a Littafi Mai Tsarki

Labarin Nuhu da Ambaliya, Tatsuniya Ce?

Littafi Mai Tsarki ya fada cewa Allah ya taba sa ambaliya ta halaka mugayen mutane. Wadanne kwakkwaran dalilai ne Littafi Mai Tsarki ya ba da ya nuna cewa hakan ya faru da gaske?

Amsoshin tambayoyin Masu Karatu—Nuwamba 2015

Mene ne ya nuna cewa ba a kewaye birnin Yariko na dogon lokaci kafin a halaka shi?

Rayuwa a Zamanin da Aka Rubuta Littafi Mai Tsarki

Ka Sani?​—Oktoba 2017

Me ya sa Yesu ya hana yin rantsuwa?

Ka Sani?​—Hasumiyar Tsaro Na 5 2017

Shin ‘karnukan’ da Yesu ya ambata zagi ne ga mutanen da ba Yahudawa ba?

Ka Sani?​—Yuni 2017

Me ya sa Yesu ya kira masu kasuwanci a haikali “mafasa”?

Ka Sani?​—Oktoba 2016

Wane ‘yanci ne Romawa suka ba wa Yahudawa a karni na farko? Da gaske ne cewa a zamanin dā wani zai iya shuka zawa a gonar wani?

Ka Sani?—Satumba-Oktoba 2015

Wane ’yanci ne manzo Bulus ya samu domin ya zama dan kasar Roma? Ta yaya ake biyan makiyaya a zamanin dā?