Koma ka ga abin da ke ciki

Musa Ya Rubuta Littafi Mai Tsarki Ne?

Musa Ya Rubuta Littafi Mai Tsarki Ne?

Amsar Littafi Mai Tsarki

Allah ya yi amfani da Musa ya rubuta Littattafai biyar na farko na Littafi Mai Tsarki: Farawa, Fitowa, Leviticus, Littafin Lissafi, da kuma Kubawar Shari’a. Mai yiwuwa shi ne ya rubuta littafin Ayuba da kuma Zabura ta 90. Amma Musa ɗaya ne kawai cikin mutane 40 da Allah ya yi amfani da su su rubuta Littafi Mai Tsarki.