Koma ka ga abin da ke ciki

Yesu

Ina Yesu Yake?

Yesu Wani nagarin Mutum ne Kawai?

Abin da ya sa Yesu Banaziri shi ne mutum mafi tasiri da ya taɓa rayuwa a duniya.

Yesu Allah Maɗaukaki ne?

Menene Yesu ya ce game da matsayinsa wajen Allah?

Me Ya Sa Aka Kira Yesu Dan Allah?

Idan Allah bai haifi Yesu yadda ’yan Adam suke haifan yara ba, ta yaya Yesu ya zama Dan Allah?

Wane ne Magabcin Kristi?

Shin zai bayyana ko ya riga ya bayyana?

Waye ko Kuma Mene ne Kalmar Allah?

Kamar yadda aka nuna a cikin Littafi Mai Tsarki, kalmar tana da wata ma’ana.

Wane ne Mika’ilu, Shugaban Mala’iku?

Yana da wani suna dabam, kuma watakila sunan ne ka fi sani.

Rayuwar Yesu a Duniya

Yaushe ne Aka Haifi Yesu?

Ka bincika ka san dalilin da ya sa ake Kirsimati a ranar 25 ga Disamba.

Su Waye ne “Maza Uku Masu Hikima”? Sun Bi ‘Tauraro’ Zuwa Betelehem Ne?

Abubuwa da yawa da ake amfani da shi a Kirisimeti ba ya cikin Littafi Mai Tsarki.

Ɗalibai Sun Gaskata Cewa Yesu Ya Taɓa Wanzuwa Kuwa?

Ka koya ko sun gaskata cewa Yesu ainihin mutum ne.

Littafi Mai Tsarki Yana Ɗauke da Labarin Rayuwan Yesu Daidai Yadda Ya Ke Kuwa?

Ka bincika game da labaran Lingila da kuma tsofaffin rubutun littattafai.

Yaya Kamanin Yesu Yake?

Littafi Mai Tsarki ya kwatanta mana yadda kamanin Yesu yake.

Yesu Ya Yi Aure Ne? Yana da ’Yan’uwa Kuwa?

Tun da yake Littafi Mai Tsarki bai ambata ainihi cewa Yesu ya yi aure ba, ta yaya za mu sani ko ya yi hakan ko babu?

Yaushe ne Aka Rubuta Labarai Game da Yesu?

Menene yawan lokaci daga mutuwar Yesu har zuwa lokacin da aka rubuta Lingila?

Mutuwar Yesu da Tashinsa Daga Matattu

Me Ya Sa Yesu Ya Mutu?

Mutane da yawa sun yarda cewa Yesu ya mutu don mu sami rai. Amma ta yaya za mu amfana daga mutuwar Yesu?

Yesu Ya Mutu Akan Gicciye Ne?

Mutane da yawa suna daukan gicciye cewa alamar Kiristanci ne. Ya kamata ne mu yi amfani da shi a sujjada

Yesu Ya Tashi daga Mutuwa da Jiki na Zahiri ne ko na Ruhu?

Tun da Littafi Mai Tsarki ya ce an ‘rayar da Yesu cikin ruhu,’ me ya sa almajiransa suka ga shi kuma suka taba shi bayan an ta da shi daga mutuwa?

Abubuwan da Yesu Ya Yi Don Cika Nufin Allah

Ta Yaya Yesu Ya Cece Mu?

Me ya sa muke bukatar Yesu ya yi roko a madadinmu? Za mu sami ceto idan kawai muka yi imani da Yesu?

Yin Imani da Yesu Ne Kadai Zai Sa Mutum Ya Sami Ceto?

Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da wasu da suka yi imani da Yesu amma ba za su sami ceto ba. Me ya sa?

Me Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Addu’a a Cikin Sunan Yesu?

Ka karanta yadda yin addu’a cikin sunan Yesu yake daukaka Uban, da kuma yadda yake girmama Yesu.