Koma ka ga abin da ke ciki

Wurin Zaman Halittun Ruhu

Sama

Mene ne Ake Nufi da Kalmar Nan Sama?

A cikin Littafi Mai Tsarki an yi amfani da kalmar nan sama a hanyoyi uku.

Su Waye Za Su Je Sama?

Mutane da yawa suna ganin kamar dukan mutanen kirki za su je sama. Mene ne ainihi Littafi Mai Tsarki ya koya game da hakan?

Allah Yana da Wani Wajen Zama Ne?

Menene Littafi Mai Tsarki ya ce game da wajen da Allah yake zama? Waje ɗaya suke zama da Yesu?

Mala'iku

Su Waye ne ko Kuma Mene ne Ake Nufi da Mala’iku?

Mala’iku guda nawa ne a sama? Kowane mala’ika yana da nasa suna da kuma nasa halin ne?

Wane ne Mika’ilu, Shugaban Mala’iku?

Yana da wani suna dabam, kuma watakila sunan ne ka fi sani.

Iblis da Aljanu

Shin Iblis Yana Wanzuwa da Gaske?

Shin Iblis wani mugun tunani ko hali da muke da shi ne, ko kuwa shi wani mai rai ne?

Allah Ne Ya Halicci Iblis?

Daga ina ne Shaiɗan ya fito? Ka koyi dalilin da ya sa Yesu ya ce Iblis ‘ba ya tsaya a kan gaskiya ba.’

Ina Ne Iblis Yake Zama?

Littafi Mai Tsarki ya ce an jeho Iblis daga sama zuwa duniya. A ina ne Shaidan yake zama a yanzu?

Iblis Zai Iya Mallakar ’Yan Adam Kuwa?

Ta yaya ne Iblis yake mallakar mutane, kuma ta yaya za ka guje wa tarkonsa?

Iblis ne Tushen Dukan Shan Wahala?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana tushen shan wahalar ’yan Adam.

Shin Aljanu Suna Wanzuwa da Gaske?

Su wane ne aljanu? Daga ina suka fito?

Su Waye Ne Nephilim?

Littafi Mai Tsarki ya kira su “karfafan mutane wadanda ke na dā, mutane masu suna.” Me muka sani game da su?