Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Salon Rayuwa da Dabi’a

Aure da Iyali

Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka wa Iyalina ta Kasance da Farin Ciki Kuwa?

Shawarwari masu kyau da ke Littafi Mai Tsarki sun taimaka wa miliyoyin maza da mata su sami farin ciki a iyalansu.

Daidai ne Su Yi Zama Tare Babu Aure Kuwa?

Duba abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da soyayya, jima’i, da kuma zama tare babu aure.

Littafi Mai Tsarki Ya Yi Magana Game da Auren Jinsi Iri Ɗaya?

Wanda ya kafa tushen aure ne ya kamata ya fi sanin yadda zai sa aure ya zama na dindindin kuma mai farinciki.

Littafi Mai Tsarki Ya Yarda da Kisan Aure Ne?

Ka koyi abin da Allah ya yarda da shi da kuma abin da ya ƙi da shi.

An Yarda da Auren Mata Fiye da Ɗaya?

Allah ne ya kawo ra’ayin auren mace fiye da ɗaya? Ka bincika abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da auren mace fiye ɗaya.

Littafi Mai Tsarki Ya Haramta Auren Wata Kabila Ne?

Ka bincika wasu ka’idodin Littafi Mai Tsarki da suka yi magana game da wariya da kuma aure.

Mene ne Ake Nufi da ‘Ka Girmama Mahaifinka da Mahaifiyarka’?

Za ka yi mamakin sanin abin dokar nan ba ya nufi.

Jima'i

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Luwadi?

Mene ne ra’ayin Allah game da ayyukan luwadi? Wani da yake da sha’awar luwadi zai iya ya faranta wa Allah rai kuwa?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya ce Game da Hotunan Tsirarun Mutane kuma Laifi ne Yin Jima’i ta Intane?

Nishadi na lalatar jima’i ya zama gama gari. Shin za a amince da shi ne saboda ya zama gama gari?

Ya Kamata Kiristoci Su Yi Amfani da Maganin Hana Haihuwa?

Game da zancen hana haihuwa, akwai mizanan da suka dace ma’aurata su bincika ne?

Ta Yaya Zan Tsare Kaina Daga Batsa?

Abubuwan taimako 7 daga hikimar Littafi Mai Tsarki da za su taimaka maka don ka iya bi da batsa.

Zabi

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Karin Jini?

A cikin Littafi Mai Tsarki, Allah ya ba da doka a ‘hanu daga jini.’ Dokar ta shafe mu ne a yau?

Littafi Mai Tsarki Ya Yi Magana Game da Zub da Ciki Ne?

Ka koyi yadda Allah yake ɗaukan tayin da ke ciki da kuma yadda Littafi Mai Tsarki yake taimakon ma’aurata su tsai da wannan muhimmiyar shawara.

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Zanen Jiki?

Kana sha’awar zanen jiki ne? Wadanne ka’idodin Littafi Mai Tsarki ne ya kamata ka yi la’akari da su?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Kwalliya?

Shin Littafi Mai Tsarki ya haramta irin wannan adon ne?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Giya? Shin Shan Giya Laifi Ne?

Littafi Mai Tsarki ya ambata hanyoyi shida da giya take da amfani.

Shin, Yin Caca Zunubi Ne?

Da yake Littafi Mai Tsarki bai yi dogon bayani a kan batun caca ba, ta yaya za mu san ra’ayin Allah a kan batun?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Damar Zaban Abin da Za Mu yi? Allah ne mai ikon?

Mutane da yawa sun gaskata cewa rayuwarsu kadara ce. Irin shawarar da muke yankewa zai sa mu yi nasara a rayuwa kuwa?