Koma ka ga abin da ke ciki

Mulkin Allah

Mene Ne Mulkin Allah?

Ka bincika abin da ya sa gwamnatin Allah ya fi sauran gwamnatoci.

Shin Mulkin Allah a Zuciyarka Yake?

Mene ne Littafi Mai Tsarki yake nufin sa’ad da ya ce “mulkin Allah yana nan a cikinku”?

Mene Ne Mulkin Allah Zai Yi?

Ka koyi abin da za ka yi tsammaninsa sa’ad da gwamnatin Allah za ta yi sarauta a duniya.

Mene ne Ƙirgen Littafi Mai Tsarki ya Bayyana Game da Shekara ta 1914?

Annabcin “lokatai guda bakwai” da ke cikin littafin Daniyel sura 4 sun yi nuni ga mawuyacin lokaci ga sarautan ’yan Adam.

Mene ne “Mabudan Mulkin”?

Me ake yi da mabudan nan, kuma su waye ne za su amfana? Waye ne yake amfani da mabudan?