Koma ka ga abin da ke ciki

Ranakun Hutu da Bukukuwa

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Faɗa Game da Kirsimati?

Za ka yi mamaki idan ka san tarihin al’adu guda shida na Kirsimati.

Yaushe ne Aka Haifi Yesu?

Ka bincika ka san dalilin da ya sa ake Kirsimati a ranar 25 ga Disamba.

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Faɗa Game da Ista?

Ka koya game da tushen al’adun Ista guda 5.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Asalin Halloween?

Bikin Halloween yana da lahani ne ko kuwa babu kome?

Mene ne Idin Ketarewa?

Mene ne yake tuna mana? Me ye sa Kiristoci ba sa yin Idin Ketarewa duk da cewa Yesu da kansa ya yi Idin?