Koma ka ga abin da ke ciki

Allah

Ina Allah Yake?

Shin Akwai Allah?

Littafi Mai Tsarki ya ba da dalilai biyar da suka nuna cewa akwai Allah.

Allah Iko ne Marar-Siffa?

Littafi Mai Tsarki ya ce Allah ya halicci dukan abubuwa, amma yana kulawa da mu kuwa?

Shin Allah Yana Ko’ina Ne a Sama da Ƙasa?

Shin Littafi Mai Tsarki ya koya mana cewa Allah yana ko’ina ne? Me ya sa ka tabbata cewa ya san ka ko da yake yana da wurin zama guda?

Allah Yana da Wani Wajen Zama Ne?

Menene Littafi Mai Tsarki ya ce game da wajen da Allah yake zama? Waje ɗaya suke zama da Yesu?

Akwai Wanda Ya Taba Ganin Allah Kuwa?

Akwai sabani ne cikin Littafi Mai Tsarki sa’ad da ya ce “babu wanda ya taba ganin Allah” amma a wani wuri ya ce Musa ya “ga Allah”?

Koyarwan Dunƙulin-Alloli-Uku Yana Cikin Littafi Mai Tsarki Kuwa?

Addinai da yawa suna koyar cewa Allah Dunƙulin-Alloli-Uku ne. Abin da Littafi Mai Tsarki yake koyarwa ke nan?

Maryamu Uwar Allah ce?

Duk rubuce-rubuce masu tsarki da na labaran kirista sun bada amsa a fili game da wannan imanin.

Shin, Allah Yana Canja Zuciyarsa?

Littafi Mai Tsarki yana saba wa kansa ne sa’ad da ya yi kaulin Allah yana cewa ‘Ba na sākewa’ sa’an nan ya sake cewa, ‘Zan juya ga barin masifa da na nufa in yi musu’?

Mene ne Ruhu Mai Tsarki?

Littafi Mai Tsarki ya kwatanta ruhu mai tsarki a matsayin “hannuwan” Allah don dalilai masu kyau.

Sunan Allah

Allah Yana da Suna Kuwa?

Juyin Littafi Mai Tsarki da yawa suna ɗauke da sunan Allah. Ya kamata ka yi amfani da shi?

Sunan Allah Yesu Ne?

Yesu bai taɓa ce shi Maɗaukakin Allah ba. Me ya sa?

Wane ne Jehovah?

Shin, shi Allahn al’umma guda ne kawai, wato, kamar Isra’ilawa?

Sunaye Nawa Ne Allah Yake da Su?

Mutane suna tunanin cewa Allah da ‘El Shaddai,’ da ‘Jehovah-Jireh’ da ‘Alpha and Omega’ su ne sunayen mahalicci. Me ya sa yake da muhimmanci mu san sunan Allah?

Wane ne ko mene ne “Alpha da Omega”?

Me ya sa wannan lakabi ya daidaita?

Nufin Allah

Mene Ne Nufin Allah a Gare Ni?

Shin za ka iya sanin nufin Allah a gare ka ba tare da ya gaya maka ta wahayi ko mafarki ko kuma mu’ujiza ba? Ka karanta amsar Littafi Mai Tsarki.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Damar Zaban Abin da Za Mu yi? Allah ne mai ikon?

Mutane da yawa sun gaskata cewa rayuwarsu kadara ce. Irin shawarar da muke yankewa zai sa mu yi nasara a rayuwa kuwa?

Ta Yaya Za Ka San Allah da Kyau?

Abubuwa bakwai za su taimaka maka ka kulla dangantaka mai kyau da shi.

Allah ne Ya Sa Muke Shan Wahala?

Kowa yana iya shan wahala—har ma da waɗanda Allah ya amince da su. Me ya sa?