Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

Ka Guje Wa Mugun Tarayya!

Ka koya daga misalin Dinah. Ka sauko da aikin, ka karanta labarin daga Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!