Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

Allah Ba Ya Wariya

Ka koyi game da Bitrus da Karniliyus, da kuma abin da labarinsu ya koya mana game da Jehobah Allah. Ka sauko da ayyukan, ka karanta wannan labari na Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini akansa!