Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

Allahn da Ya Ƙi Rashin Gaskiya

Ka koya daga labarin Ahab, Jezebel, Naboth, da Iliya. Ka sauko da aikin, ka karanta labarin a Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!