Koma ka ga abin da ke ciki

BIDIYON ZANEN ALLO

Kada Ka Kashe Kanka da Hayaki

Kada Ka Kashe Kanka da Hayaki

Shan taba yana cutar da mutum kuwa? Idan hakan ne, yaya za ka guje wa sakamakon shan taba?