Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

SHAFIN RUBUTU

Abin da Zai Taimake Ka Ka Bi Dokokin

Shafin rubutun da zai taimaka maka ka yi tunani game da dokokin da iyayenka suka kafa maka, don ka iya tattaunawa tare da iyayenka.

Kari Daga Wannan Jerin

Abin da Za Ka Yi Idan Ana Cin Zalinka ta Intane

Wannan shafin rubutu zai taimake ka ka yi tunanin sakamakon zabin da kake da shi don ka san abin da ya kamata ka yi idan ana cin zalinka ta intane.

Hanyar da Ta Dace Ka Yi Amfani da Kudinka

Ka yi amfani da wannan shafin rubutun ka gwada yawan abin da kake bukata da abin da kake so don ka ga yadda hakan zai daidai da kudin da za ka kashe.

Ka Tuna Cewa Ba Ka Cika Goma Ba

Wannan shafin rubutu zai taimaka maka kada ka takura wa kanka da kuma sauran mutane.