Ka koya game da Nehemiya, mutumin da ya roki Allah don ya taimaka masa.. Ka sauko da aikin,ka karanta labarin a Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!