Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

DON MATASA

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

Ka Kiyayi Kishi!

Ka koyi darasi daga labarin Maryamu da Haruna daga Littafi Mai Tsarki. Ka sauko da aikin, karanta labari na Littafi Mai Tsarki, kuma ka sa labarin ya kasance kamar yanzu yake faruwa!

Kari Daga Wannan Jerin

Ka Tsare Kanka Daga Dogon Buri!

Ɗan Sarki Dawuda, Absalom, yana da niyyar ya hamɓare mulkin, amma dogon burinsa ya sha gabansa.

An Ba Musa Wani Aiki na Musamman

Kana rashin gaba gaɗi ne a wasu lokutta? Ka koyi yadda za ka kasance da amfani a gaban Jehovah duk da rashin cikawarka.

Yusufu—An Yi Masa Sharri!

An jefa Yusufu a kurkuku don sharri. Me ya taimake shi ya jure da hakan?