Ka koya daga misalin Jonathan da Dauda. Ka sauko da ayyukan, karanta wannan labari na Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini akansa!