Ka koyi darasi daga kwatancin Yesu na Ba-samariyi mai tausayi. Ka sauko kuma ka gurza wannan aiki, ka karanta labarin Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!