Ka koya daga labarin Littafi Mai Tsarki yadda ’yar Isra’ila ta taimaki shugaban sojojin Siriya ya sami warkarwa. Ka sauko da ayyukan, karanta wannan labari na Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini akansa!