Ka koya daga labarin Shadrach, Meshach, da Abednego. Ka sauko da aikin, karanta labarin a Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!