Ka koya ka ga yadda za mu kasance da amfani ga Jehobah duk da rashin cikawarmu. Ka sauko da aikin, ka karanta labarin a Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!